Like On Facebook

Zaman da majalisar dokokin Kano ta yi a yau laraba.

Majalisar dokokin jihar Kano ta ce za ta yi iya bakin kokarinta wajen tabbatar da gyaran dokar kafa hukumar bunkasawa da Kuma samar da tallafi ga bangaren ilimi ta jihar Kano ta shekarar dubu biyu da goma sha Tara Wanda gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya aike mata. Mataimakin shugaban majalisar dokokin jihar Kano […]

source https://dalafmkano.com/?p=4579
Advertisements

Post a Comment

0 Comments