Like On Facebook

Za mu samar da tsaftataccen ruwan sha- Gwamnatin Kano

Gwamnatin jihar Kano ta ce samar da tsaftataccen ruwan sha ga al’ummar jihar nan na daya daga cikin manyan ayyuka da za ta fi ba da fifiko a shekara mai zuwa. Kwamishinan albarkatun ruwa na jihar Kano Sadiq Aminu Wali ne ya bayyana hakan jim kadan bayan kammala kare kunshin kasafin kudin ma’aikatar gaban kwamitin […]

source https://dalafmkano.com/?p=4540
Advertisements

Post a Comment

0 Comments