Like On Facebook

Za mu kyautata alaka tsakanin rundunar ‘yan sanda da jama’a-CP Habu

Sabon Komishinan Yansandan Jihar Kano CP Habu Ahmad Sani, ya ce zai maida hankali wajen kyautata Alaka tsakanin Yansandan da Jama’ar gari don yaki da ko wanni bangare na bata gari a fadin Jihar Kano. CP Habu Sani ya bayyana hakan lokacin da yake ganawa da Manema Labarai da safiyar Yau Litinin a shalkwatar ‘yansanda […]

source https://dalafmkano.com/?p=4508
Advertisements

Post a Comment

0 Comments