Like On Facebook

Yawan wadanda hukuncin kisa ya hau kansu na karuwa.

Sakamkon rashin gaggauta zartas da hukuncin kisa akan lokaci, hukumomin gidajen gyaran hali a Najeriya na kokawa da yawaitar wadanda hukuncin ya rataya a wuyan su a Jarum. Cikin shirin shari’a a aikace dake gudana a wannan tasha da karfe 9 na safiyar litinin zuwa Alhamis, kakakin gidan gyaran hali DSC Musbahu Lawan ya bayyana […]

source https://dalafmkano.com/?p=4550
Advertisements

Post a Comment

0 Comments