Like On Facebook

‘Yan sanda sun ceto matan da aka sace a jihar Katsina

  Rundunar yansandan jihar Katsina karkashin kwamishinan yansanda Sanusi Buba ta kubutar da wasu mata biyu da masu garkuwa suka sace, suka kuma gudu da su dajin Rugu. Cikin kunshin wata sanarwa mai kunshe da sa hannun kakakin rundunar ‘yan sanda ta jihar SP. Gambo Isah ta bayyana cewar an sace wata mata mai suna […]

source https://dalafmkano.com/?p=4497
Advertisements

Post a Comment

0 Comments