Like On Facebook

SUBEB: Za mu dauki mataki ga duk wanda ya karbi kudi a hannun malami da sunan bashi aiki

Shugaban hukumar ilimin bai daya na jihar Kano Dakta Danlami Hayyo ya ja hankalin wadanda aka tantance a matsayin malaman makaranta da su guji baiwa wani kudi da zummar samar musu aikin koyarwa. Dakta Danlami ya bayyana hakan ne da safiyar yau laraba yayin zantawarsa da gidan radiyon Dala, ya ce nan ba da jimawa […]

source https://dalafmkano.com/?p=4573
Advertisements

Post a Comment

0 Comments