Like On Facebook

Samar da tsatstsauran mataki zai taimaka wajen hana cin zarafin mata­- AYPF

Kungiya mai rajin tabbatar da zaman lafiya da hadin kai wato Arewa Youth for Peace Forum, ta yi kakkausan suka kan yawaitar cin zarafin mata musamman ma fyade da ake yawan samu a arewacin kasar nan. Shugaban kungiyar injiniya Muhammad Harun Gaza ne, ya bayyana hakan da yammacin jiya Litinin a dakin taro na Afirka […]

source https://dalafmkano.com/?p=4537
Advertisements

Post a Comment

0 Comments