Like On Facebook

Samar da makarantun sana’o’i zai taimaka wajen rage zaman banza

Shugaban karamar hukumar Wudil, Alhaji Sale Kausani, yace samun yawaitar makarantun koyar da sana’ar dogaro da kai zai saukaka matuka wajen rage zaman kashe wando tsakanin Al’umma a fadin jihar Kano. Sale Kausani, ya furta hakan ne yayin bikin yaye dalibai maza da mata da suka samu horo kan sana’ar dinki da kwalliya wanda ya […]

source https://dalafmkano.com/?p=4510
Advertisements

Post a Comment

0 Comments