Like On Facebook

Samar da karin kotuna zai taimaka wajen rage cunkoso a gidan gyaran hali

Mai Magana da yawun kotunan jihar Kano Baba Jibo Ibrahim ya ce shugaban kasa Muhammad Buhari ya bukaci babban jojin kasar nan da ya samar da wasu manyan kotuna da za su rinka gudanar da manyan shari’u domin rage cunkoson masu manyan laifuka a gidajen tarbiya da gyaran hali. Baba Jibo Ibrahim ya bayyana haka […]

source https://dalafmkano.com/?p=4596
Advertisements

Post a Comment

0 Comments