Like On Facebook

Rashin yanke hukunci akan lokaci shi ke haifar da karuwar laifuka- Musbahu lawan

Hukumar gidajen gyaran hali da tarbiyya sun koka kan yadda suka ce rashin gaggauta zartas da hukuncin kisa akan lokaci, shine ke haifar da yawaitar wadanda hukuncin ya rataya a wuyan su a gidan. Kakakin gidajen gyaran hali da tarbiyya na jihar kano DSC Musbahu Lawan Kofar Nassarawa ne ya bayyana hakan a jiya yayin […]

source https://dalafmkano.com/?p=4569
Advertisements

Post a Comment

0 Comments