Like On Facebook

Rashin sana’a shi ke kawo yawan mutuwar aure – Aisha Aminu

Wata ‘yar gwagwarmaya mai rajin yaki da matsalolin tarbiyya, shaye-shaye da mace-macen aure A’isha Aminu Ahli ta bayyana rashin sana’a a matsayin daya daga cikin manyan dalilan da ke kawo mace-macen aure a wanan lokaci. Hajiya Aisha Aminu Ahli ta bayyana hakanne a ganawarsu da gidan radiyon Dala da safiyar yau. Ta kuma ce matukar […]

source https://dalafmkano.com/?p=4593
Advertisements

Post a Comment

0 Comments