Like On Facebook

Rashin nuna fifiko tsakanin addinai zai taimaka wajen ciyar da kasa gaba –Gwamnatin tarayya

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce gwamnatin sa za ta cigaba da neman hadin kan al’ummar kasar nan ba tare da nuna fifiko ga wani addini  ba. Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun babban mataimaki na musamman ga shugaban kasa kan harkokin yada labarai Malam Garba Shehu. Sanarwar ta […]

source https://dalafmkano.com/?p=4542
Advertisements

Post a Comment

0 Comments