Like On Facebook

Kotu ta aike da wasu jami’an Civil Defence gidan gyaran hali

Kotun majistret mai lamba 20 karkashin mai shari’a Muhammad Jibrin ta aike da wasu jami’an kare fararen hula Civil Defence da wasu jami’an sintiri gidan gyaran hali. Cikin ‘yan viglanteen Sun hadar da Abdullahi Adamu da Najib Haruna da Abubakar Nura da Badaru Haruna da Mustafa Ado da kuma Yunusa Abubakar sai Umar Idris. Tun […]

source https://dalafmkano.com/?p=4576
Advertisements

Post a Comment

0 Comments