Like On Facebook

Kin bin umarnin kotu rashin da’a ne -Barista Danbaito

Wani lauya mai zaman kansa a jihar Kano Barista Umar Usman Danbaito, ya bayyana cewa duk lokacin mutum ya ki bin umarnin kotu a ciki ko wajenta hakan na nufin rashin kunya ne. Danbaito ya bayyana hakan ne ta cikin shirin shari’a a aikace na gidan rediyon Dala da safiyar yau laraba kuma yace kotu […]

source https://dalafmkano.com/?p=4571
Advertisements

Post a Comment

0 Comments