Like On Facebook

Jariran dake yawan jujjuya idanunsu na iya kamuwa da cutar wurkilili – Dr Mijinyawa

Wani kwararren likitan ido Dr. Usman Abubakar Mijinyawa ya shawarci iyaye da suyi hanzarin kai jariran da aka haifa suna yawan jujjuya idonsu asibiti domin kaucewa kamuwa da cutar wurkilili. Dr. mijinyawa ya bayyana hakanne a ganawarsu da gidan radiyon Dala, lokacin da yake tsokaci kan matakan kariya daga cutar. Ya kuma ce matukar aka […]

source https://dalafmkano.com/?p=4588
Advertisements

Post a Comment

0 Comments