Like On Facebook

Jami’in KAROTA ya rasa ransa a bakin aiki

Hukumar KAROTA ta tabbatar da mutuwar wani jami’inta a shataletalen Hotoro zuwa Mariri a ranar asabar din ta gabata. Kakakin hukumar KAROTA Nabulisi Abubakar Kofar Na’isa, ya bayyana cewar wani direban babbar mota ne ya take jami’in karotar lokacin da jami’in yake kokarin kamashi bayan ya karya dokar titi. Nabulisi Abubakar Kofar Na’isa, ya kara […]

source https://dalafmkano.com/?p=4506
Advertisements

Post a Comment

0 Comments