Like On Facebook

Jami’ar Yusuf Maitama Sule za ta kafa tsangayar aikin likitanci

Jami’ar Yusuf Maitama Sule da ke Kano ta ce za ta kashe sama da naira biliyan Uku wajen kafa sabuwar tsangayar aikin likitanci a jami’ar. Shugaban jami’ar ta Yusuf Maitama Sule farfesa Mustapha Ahmed Isah ne ya bayyana haka jim kadan bayan kammala kare kunshin kasafin kudin jami’ar a gaban kwamitin kula da harkokin ilimi […]

source https://dalafmkano.com/?p=4523
Advertisements

Post a Comment

0 Comments