Like On Facebook

Ina rokon jama’a su daina kallo na a mafadaciya –Adaman Kamaye

Fitacciyar jarumar fina-finan Hausar nan Zahra’u Saleh wadda akafi sani da Adama matar Kamaye acikin wasan kwaikwayon nan na Dadin Kowa ta roki al’umma da suyi mata kyaky-kyawar fahimta su daina yi mata kallon masifaffiya. Jaruma Adama ta bayyana cewa ita a zahiri ba mafadaciya bace, hasalima duk inda zaman lafiya da hadin kai yake […]

source https://dalafmkano.com/?p=4584
Advertisements

Post a Comment

0 Comments