Like On Facebook

Hukumar ilimi za ta binciki wata makarantar islamiyya

Hukumar ilimi ta karamar hukumar Kumbotso ta kafa kwamitin da zai binciki wata makarantar islamiyya ta Ashabul Kahfi dake yankin Gaida sakamakon ya ye dalibai mata zalla 22. Sakataren ilimi na karamar hukumar Malam Usaini Baba Fanshekara, ne ya bayyana hakan yayin saukar karatun Alkur’ani mai girma karo na uku daya gudana a harabar makarantar. […]

source https://dalafmkano.com/?p=4517
Advertisements

Post a Comment

0 Comments