Like On Facebook

Hukumar hana fasa kwauri ta kama kaya na miliyoyin naira

Hukumar hana fasa kauri ta kasa shiyyar Kano da Jigawa ta kama kayan Gwanjo, Shinkafa da Man Girki da kudinsu ya kai kusan naira miliyan dari. Kwanturolan hukumar a jihar Kano Nasir Ahmad, ya bayyana hakan ga manema labarai da safiyar yau talata a ofishinsu dake nan Kano. Ahmad, ya kuma kara da cewar hukumar […]

source https://dalafmkano.com/?p=4552
Advertisements

Post a Comment

0 Comments