Like On Facebook

Hukumar asibitin kashi na dala ta yi gangamin wayar da kan al’umma

Hukumar gudanarwar asibitin kashi na Dala karkashin shugaban asibitin Dr Muhammad Salihu ta fara gudanar da taron wayar da kan al’umma akan yanda za’a kaucewa tashin gobara sakamakon sanyi da yake shigowa. An gudanar da taron na yau a makarantar sakandire ta maza dake gwammaja. A yayin taron likitoci sun wayar da kan dalibai akan […]

source https://dalafmkano.com/?p=4529
Advertisements

Post a Comment

0 Comments