Like On Facebook

Gwamnatin Kano zata kwaskware dokar batanci.

Gwamnatin jahar kano ta bayyana cewar zata gyara dokar dake hukunci ga masu batawa mutane suna a kafafen yada labarai. Kwamishinan Sharia na jahar Kano Barista Ibrahim Muktar shine ya bayyana hakan ga gidan radiyon Dala, yace cin zarafin shugabanni da sarakuna da malamai babu abin da zai haifar sai tashin hankali. Kwamishinan ya bayyana […]

source https://dalafmkano.com/?p=4601
Advertisements

Post a Comment

0 Comments