Like On Facebook

Gwamnatin Kano: Muna maraba da shawarwarin da za su ciyar da ilimi gaba.

Gwamnatin jihar Kano ta ce kofarta abude take ga duk masu shawara ko hanyoyin da za su kawo ciyar da harkokin ilimi gaba. Kwamishinnan ilimi na jihar Kano Muhammad Sunusi Sa’idu, ne ya bayyana hakan yayin ziyarar da al’ummar Rijiyar Zaki suka kai masa jiya a ofishinsa. Muhammad Sunusi Sa’idu, ya kuma kara da cewar […]

source https://dalafmkano.com/?p=4535
Advertisements

Post a Comment

0 Comments