Like On Facebook

Birsinoni sunyi tayin jini ga mabukata

Kalmar birsina dai zaa iya cewa tsohon suna ne da al’ummar Najeriya suka jingine, sakamakon sauyawa gidan suna da gwamnatin tarayya tayi a cikin watan 8 na shekarar 2019. Gwamnatin tace daga wancan lokaci ta sauyawa gidajen birsina ko jarum suna zuwa gidajen gyarana hali, domin kaucewa mummunan kallo da al’ umma ke yiwa mazaunan […]

source https://dalafmkano.com/?p=4545
Advertisements

Post a Comment

0 Comments