Like On Facebook

An zargi wani Attajiri da gine kan hanya a unguwar Gyadi-Gyadi

Wasu mutane dake makwabtaka da shatale-talen dangi a jihar Kano sun gudanar da wata zanga zanga kan wani attajiri. Mutanan na zargin attajirin da gine musu wata hanya ba bisa kaida ba. Al‘umammar sunce ba za su lamunta ba domin sun dade suna amfani da hanyar. Wasu daga cikin mazauna yankin sun bayyanawa wakilinmu Abba […]

source https://dalafmkano.com/?p=4581
Advertisements

Post a Comment

0 Comments