Like On Facebook

An fara gangamin yaki da shan miyagun kwayoyi a Kano

Gidauniyar matasa masu yaki da shaye-shayen miyagun kwayoyi wato Youth Against Drug Abuse Foundation YADAF ta kaddamar da gangamin taron yaki da shan miyagun kwayoyi a filin wasa na unguwar Gama dake nan Kano. Makasudin shirya wannan gangami dai shi ne dakile yawaitar shaye-shayen miyagun kwayoyi wanda matasa suka mayar tamkar ado a garesu. Babban […]

source https://dalafmkano.com/?p=4487
Advertisements

Post a Comment

0 Comments