Like On Facebook

Abinda yasa nayi hijira daga Kano –Adam Zango

Danna hoton dake sama domin sauraron jawabin jarumi Adam A. Zango Fitaccen jarumin fina-finan Hausa Adamu Abdullahi wanda aka fi sani da Adamu Zango ya bayyana cewa ya kauracewa jihar Kano da zama zuwa jihar Kaduna, har sai zuwa nan gaba. Jarumin ya bayyana hakan ne a yayin wata tattaunawa da yayi da tashar Radio […]

source https://dalafmkano.com/?p=4502
Advertisements

Post a Comment

0 Comments